Spices
Curry powder
For your fried rice jellop dambu and lots more yanada kamshi mai kwantar da hankali colour mai ɗaukar hankali dadi a baki ga kara koyo lpy 100ml 1200 50ml 600
Mixed spices
Kankat kenan ana sashi cikin kowane irin girki na gargajiya dama na zamani yana kunshe da ingantattun spices masu kamshin dadi inganta garkuwar jiki da kara lpy 100ml 1200 50 ml 600
Masala tea
Ingantaccen tea spice mai dauke da sinadarai masu kara lpy sa kuzari inganta garkuwar jiki da karin niima ansha as black tea ana Sha da madara ana dafa zobo dashi
Pepper soup mix
Ana amfani dashi akan duk wata matsala da ta danganci karni acikin girki (fish meat poultry etc) ana amfani dashi in za'ayi marinating kaza kifi ko nama 100 ml 1200 50 ml 600
Special yajin tafarnuwa
Yaji gangariya dakan hannu kenan ga kamshi gashi zam a baki half litre 3000 mini containers 500
Henna( lalle)
Maroon lalle
Ana kwana shi da ruwan shi sai akara ruwa in yayi yadda ake so sai asa 2 hours yake yi acire after 12 hours zai koma maroon
Normal lalle
Duba da yadda lalle yake da amfani ajikin ya mace ta fannin kara mata lpy kariya daga sihiri bude kofofin jini ta yadda jini zai zaga ko ina cikin sauki daidaita al'ada da kuma cikon adon ya mace munkawo muku ingantaccen lalle wato lallen Gandi ga kyau ga inganci ga sauƙin farashi
Adult stickers
Muna da stickers masu kyau akwai na manya kafa hannu yatsu 700 kafa yatsu tafin hannu bayan hannu 1000 akwai set na 1200
Graphics design and data services
Flyer
Ana amfani da ita inzaayi class ko kuma price list
Logo
Ana amfani dashi ne don asanka asan abinda kake siyarwa ta yadda ko ina aka ga kayan ka ansan naka ne yana sa business dinka yazama unique asan yes u're serious akan business dinka price defers da yanayin da kakeso
Sticker
Wannan ana yin tane don asa ga product din da ankayi packaging tana fito da kyau product kuma tana nuni da kai da cewa wannan product nakane
Account number sticker
Idan business kina bukatar wannan ta yadda cikin sauki zaki tura details dinki ga Costomers
Hijabs
Rolling hijabs
Ana sashi in ansa abaya ko kuma gown kira atamfa lace shadda da ma komi kike ra'ayi yana fito da kyau da kuma adonki
Jessy Vails
Wannan na classy ladies ne wato manya mata